Hausa kannywood
An yiwa Tsohuwar Matar Ado Gwanja Waka Mai Ban Tausaya

An yiwa Tsohuwar Matar Ado Gwanja Waka Mai Ban Tausaya akan rabuwar ta da ado gwanja
Ado isa gwanja ya rubuda matar sa a wani yanayi da bawan da yayi zaton hakan zai faru
https://hausablogng.com/teema-makamashi-tayiwa-rarara-kacha-kacha/
Ga duk wanda yasan ado gwanja yasan cewa yana matukar son maimuna matar sa kuma uwar yasa
Amma sai gashi Allah ya kawo karshen zaman su inda ado gwanja ya saki matar tasa
Amma wakar da tabuyo baya itace ta bawa Kowa mamaki korai da gaske
http://An yiwa Tsohuwar Matar Ado Gwanja Waka Mai Ban Tausaya
Domin kuwa ana tsammanin da ita akayi wannan sabuwar wakar bayan ya kara aure