Hausa kannywood
Ana zargin Hamisu breaker Ne Ya Hana Mome gombe Zaman Aure

Ana zargin Hamisu breaker Ne Ya Hana Mome gombe Zaman Aure
A wata hira da akayi da tsohon mijin jarumar Kannywood mome gombe ya bayyana wasu bayanai
https://hausablogng.com/kalli-video-abinda-ya-faru-bayan-mutuwar-hanifah-da-shekara-1/
Adam a fasaha ya bayyana cewa Mome gombe ta zubar masa da cikin danda suka samu gidan aure
Haka zalika ya kara da cewa tana fita yawo bada izinin sa ba duk da cewa tanada aure
Wannan lamarin ya bawa duniya mamaki ganin yadda Mome gombe tayi wasa da aure
http://Ana zargin Hamisu breaker Ne Ya Hana Mome gombe Zaman Aure
Muna fatan zakuci gaba da biniyar mu a kowane lokaci a tashar mu mai albarka ta HausaBlogng