Nigeria news
Ana Zargin Jami’an Gwamnati Suka Kama Dauda kahutu Rarara

Ana Zargin Jami’an Gwamnati Suka Kama Dauda kahutu Rarara
https://hausablogng.com/murja-tayi-karin-bayani-akan-dalilin-zuwan-su-hukumar-hizbah/
Assalamualaikum warahamatulmahi wavarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu
A yau munzo muka da wani sabon video da kuma rahoto akan Dauda kahutu Rarara
An bayyana cewa an kama mawakin ne bisa kalaman da yayi akan tsohon shugaban kasar Nigeriya Muhammad Buhari
Haka zalika ana tunanin cewa a fadar shugaban kasar Nigeriya aka bada umarnin kama shi
http://Ana Zargin Jami’an Gwamnati Suka Kama Dauda kahutu Rarara
Amma har yanzu gaskiya bata bayyana ba akan kama shi