Hausa kannywood
Dan murja lawi ya hanata saka matsattsun kaya

Dan murja lawi ya hanata saka matsattsun kaya
Duk da cewa kowa yasan cewa murja Ibrahim kunya vata da kunya kuma bataji
Amma hakan bai hanata nuna Soyayya ga danta ba kuma take jin maganar sa
Murja dai ana ta magana akan hukumar Hizbah ta kamata sunada da abinda take aikatawa
Muna fatan Allah ya shirya mana murja Ibrahim kunya akan abinda take aikatawa
http://Dan murja lawi ya hanata saka matsattsun kaya
Muna fatan zakuci gaba da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar mu mai albarka ta HausaBlogng