hausa music
Hamisu breaker – ke daya ( official video) 2023

Hamisu breaker – ke daya ( official video) 2023
Mawakin Nijeriya kuma mawakin kannywood Hamisu breaker ya saki wata sabuwar waka
ke daya waka ce da Hamisu breaker ya rerata kuma ta samu karɓuwa a gurin masoyan sa
A kowane lokaci hamisu breaker yana kokari sosai wajan nishadantar da masoyan sa
http://Hamisu breaker – ke daya ( official video) 2023