Hausa kannywood
Hamisu breaker Ya Girgiza Kasuwar Singa A Jahar Kano

Hamisu breaker Ya Girgiza Kasuwar Singa A Jahar Kano
Jahar kano nada yawan mutane sosai wanda tafi kowacce Jaha yawan mutane a fadin Nigeria baki daya
https://hausablogng.com/hamisu-breaker-ya-mutu-_-cewar-wasu-marasa-tarbiyyan-yara-a-youtube/
Hamisu breaker ya samu soyayya a gurin yan kasuwar Kano da kuma sauran mutane gari
Bayan da Hamisu breaker ya kai ziyara domin tallata wani kaya . Tasamu Garba a gurin mutane sosai
Wannan ba karamin abin ban mamaki bane ganin yadda Hamisu breaker ya samu mutane
http://Hamisu breaker Ya Girgiza Kasuwar Singa A Jahar Kano
Wannan shi ya nuna cewa hamisu breaker yanada masoya a kowane bangare na fadin Nigeria