Hausa kannywood
Hamisu breaker ya mutu _ Cewar Wasu marasa tarbiyyan Yara a YouTube

Hamisu breaker ya mutu _ Cewar Wasu marasa tarbiyyan Yara a YouTube Dan jin dadi da yada karya
Mutuwa ta zama wajibi a gurin dukkan wani mutun mai rai a faɗin duniya baki daya
Amma baka mutu ba adinga yada labarai akan cewa ka mutu a zahiri Gaskiya wannan abu babu dadi ko kadan
https://hausablogng.com/hamisu-breaker-yakai-lefen-auren-sa-gidan-su-rakiya-musa/
Kamar yadda wasu matasa suka bayyan cewa fitaccen mawakin Nijeriya hamisu breaker ya mutu
Wanda kowa yasan cewa mawakin Nijeriya hamisu breaker ko rashin lafiya baiyi ba
http://Hamisu breaker ya mutu _ Cewar Wasu marasa tarbiyyan Yara a YouTube
Muna fatan Allah ya kara kare Hamisu breaker daga sharrin mahassada da kuma makiya