Hausa kannywood
Hukumar Hizbah ta gayyaci murja da sauran yan TikTok a kano

Hukumar Hizbah ta gayyaci murja da sauran yan TikTok a kano
Hukumar Hizbah ta gayyaci wasu daga cikin manyan jaruman TikTok dake a jahar Kano
Wannan ya biyo bayan da hukumar take neman hadin kan jaruma TikTok domin kawo zaman lafiya Kano
Haka zalika ana son a yaki duk wata badala da ake aikatawa a fadin jahar Kano baki daya
http://Hukumar Hizbah ta gayyaci murja da sauran yan TikTok a kano
Muna fatan Allah ya kara tabbatar da zaman lafiya a fadin jahar Kano baki daya