Hausa kannywood
Innalliahi!! Anyi hira da mutumin da yace shima Allah Ne 😭😭😭

Innalliahi!! Anyi hira da mutumin da yace shima Allah Ne 😭😭😭
A zahirin gaskiya duniya tazo karshe kuma dole ne kowa zai mutu ya koma ga Allah
Wai har akai matakin da bahaushe zai ayyana kansa a matsayin cewa shima Allah ne
Wannan ba karamar masifa nace Muha tsinci kanmu ba a ciki
Muna rokon Allah ya dora mu a hanya ta gari hanyar Annabi Muhammad s.a.w