Hausa kannywood
Innalliahi! Yanzu wasu suka bayyana mome gombe ta mutu a hadarin jirgin sama – gaskiyar labari

Innalliahi! Yanzu wasu suka bayyana mome gombe ta mutu a hadarin jirgin sama – gaskiyar labari
Assalamualaikum warahamatulmahi wavarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon labari
Mome gombe ta kasance daya daga manyan jaruman kannywood mata a wannan lokaci
Haka zalika wasu suka bayyana cewa ta mutu alhali karya suke mata tana nan da ranta
Wannan ba karamin abin ban haushi bane ace wasu su kirkiri labarin cewa mome gombe ta mutu
Muna fatan Allah ya kara kare jarumar Kannywood mome gombe a kowane yanayi take