Hausa kannywood
Innalliahi yanzu yanzu muka samu labarin akan mome gombe daga kannywood

Innalliahi yanzu yanzu muka samu labarin akan mome gombe daga kannywood
Assalamualaikum warahamatulmahi wavarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon shiri
https://hausablogng.com/kalli-video-jarumar-kannywood-da-aka-bawa-lemon-kwalba-aka-kwanta-da-ita/
Wasu matasa sun hada wani sabon video akan cewa fitacciyar jarumar Kannywood ta rasu
Wannan ba karamin abin ban mamaki bane ace ana hada rahoto na karya akan cewa mome gombe ta mutu
Muna fatan duk masu hada irin wannan labari zasuji tsoron Allah su daina
http://Innalliahi yanzu yanzu muka samu labarin akan mome gombe daga kannywood
Muna fatan zakuci gaba da bibiyar mu a kowane lokaci dan samun sababbin labarai