Hausa kannywood

Kalli Video abinda ya faru bayan mutuwar Hanifah da Shekara 1

Kalli Video abinda ya faru bayan mutuwar Hanifah da Shekara 1 bayan da malamin ta ya kashe ta

A yau an dauki tsawon lokaci da Allah yayiwa wata karamar yarinya rasuwa ta hanyar malamin ta

https://hausablogng.com/kalli-video-kyakkyawar-budurwa-da-nakowa-ya-aura/

A lokacin da wannan abu ya faru ya tayar da hankali matuka a fadin jahar Kano baki daya

Video Fatima Ali Nuhu Acikin Daki Yabar baya da kura

Duba da yacca hanafi ta kasance karamar yarinya kuma makamin ta ne yayi mata kisan gillah

Wannan Wannan labari ya jawo mutane da dama suka dade suna tofa albarkacin bakinsu akan abinda ya faru

Muna fatan Allah ya kara kare mu ya dora mu hanya ta gari

http://Kalli Video abinda ya faru bayan mutuwar Hanifah da Shekara 1

Ita kuma Hanifah Allah ya jikan ta da rahama ya gafarta mata

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button