Hausa kannywood
Kalli Video Dalilin da yasa aka kori A’isha najamu izzar Daga Izzar So

Kalli Video Dalilin da yasa aka kori A’isha najamu izzar Daga Izzar So
Aisha najamu izzar so tana fuskantar kalubale a gurin wasu masoyan ta na fadin duniya
https://hausablogng.com/innalliah-r-i-p-yanzu-yanzu-muka-samu-labarin-mutuwar/
Wannan ba komai bane face ganin yadda A’isha najamu izzar so ta fara sauyawa a manhajar TikTok
Duba da yacca take biyewa yara ƙanana dake zaune basuda aikin yi ko kadan
A’isha najamu an dade ana zargin ta a fadin kannywood da sauran mutane
http://Kalli Video Dalilin da yasa aka kori A’isha najamu izzar Daga Izzar So
Muna fatan zakuci gaba da biniyar mu a kowane lokaci a tashar mu mai albarka ta HausaBlogng