Hausa kannywood
Kalli Video Dalilin da yasa hamisu breaker yaki auren Rakiya Musa

Kalli Video Dalilin da yasa hamisu breaker yaki auren Rakiya Musa Sabida ta kasa kama kanta daga maza
Rashin kamun kai da kuma shiga cikin maza da yawo gari zuwa gari na daya daga cikin abinda yake hana maza su auri mace
https://hausablogng.com/adam-a-zango-ya-bayyana-ficewa-daga-kannywood/
Kamar yadda ake zargin rashin kamun kai ya sanya Hamisu breaker yafi amincewa da auren rakiya Musa
Waccan ta kasance yar asalin ƙasar Niger ce waccan take kusa da Nigeria
Rakiya Musa dai na matukar son hamisu breaker kamar zata mutu amma kuma hakan ya kasa samuwa
http://Kalli Video Dalilin da yasa hamisu breaker yaki auren Rakiya Musa
Inda shi Hamisu breaker a bangaren sa baya son rakiya Musa