Hausa kannywood
Kalli Video Yadda Ƙatuwar macijiya ta kashe Wata Budurwa

Kalli Video Yadda Ƙatuwar macijiya ta kashe Wata Budurwa
https://hausablogng.com/kalli-video-yadda-ambaliyar-ruwa-ta-kashe-mutane-dayawa/
Wata ƙatuwar macijiya mai matukar girman gaske ta kashe wata kyakkyawar budurwa
Wannan budurwa dai taje dabo kwayayen da wannan ƙatuwar macijiya tayi a cikin ramin ta
Inda daga bisani wannan macijiya ta kashe wannan kyakkyawar budurwa har lahira
Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video da muka zo muku da shi a wannan rana
https://youtu.be/ppr3O7WN7MM?si=QGwm0Tj1rBEY_a9D
Muna fatan zakuci gaba da biniyar mu a kowane lokaci a tashar mu mai albarka ta HausaBlogng