Hausa kannywood

Kalli Video Yadda aka yada labarin Fati washa ta mutu

Kalli Video Yadda aka yada labarin Fati washa ta mutu bayan kuma sun san da cewa karya suke yi ba gaskiya bane

Wasu matasa sun kirkiri wani sabon labari a shafin su na YouTube domin samun mabiya dayawa

https://hausablogng.com/hamisu-breaker-yakai-lefen-auren-sa-gidan-su-rakiya-musa/

Kalli Video Yadda aka yada labarin Fati washa ta mutu

Wannan matasa sun bayyana cewa fitacciyar jarumar Kannywood fati washa ta mutu

Wannan labarin ko kadan babu dadin sauraren idan har mutun yanada hankali da tausayi

 

Muna fatan Allah ya kara kare fitacciyar jarumar Kannywood fati washa

http://Kalli Video Yadda aka yada labarin Fati washa ta mutu

Muna fatan zakuci gaba da biniyar mu a kowane lokaci dan samun labarai daga kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button