Hausa kannywood

Kalli Video Yadda ake wata mata tayiwa Hamisu breaker kaca kaca

Kalli Video Yadda ake wata mata tayiwa Hamisu breaker kaca kaca akan yaki auren Rakiya Musa

Wata mata da ake kyautata zaton cewa yar asalin ƙasar Niger ce tayiwa mawakin Nijeriya hamisu breaker kace kaca

https://hausablogng.com/video-fatima-ali-nuhu-tare-da-wani-saurayi-yabar-baya-da-kura/

Wannan dai ya biyo bayan da akayi hira da fatqcciyar jarumar Kannywood rakiya Musa mai matukar son hamisu breaker

Wannan matar ta nemi mawakin Nijeriya hamisu breaker da yaji tsoron Allah yasan darajar son da rakiya take masa

Amma koda yake wasu suna ganin ba zama dole ace sai mawakin Nijeriya hamisu breaker ya sota ba

http://Kalli Video Yadda ake wata mata tayiwa Hamisu breaker kaca kaca

Muna fatan su duka Allah ya hadu da abinda yafi alkhairi a rayuwar su ta duniya da lahira

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button