Hausa kannywood
Kalli Video Yadda Ali jita da Ado Gwanja suka yiwa Rarara kaca kaca

Kalli Video Yadda Ali jita da Ado Gwanja suka yiwa Rarara kaca kaca
An samu wasu manya manyan jaruman kannywood kuma waka sunyi wasu malamai akan Dauda kahutu Rarara
https://hausablogng.com/innalliah-yanzu-yanzu-wata-jaruma-ta-haukace-a-arewacin-najeriya/
Ali jita da kuma ado gwanja sun bayyanawa duniya cewa basa tare da kalaman Dauda kahutu Rarara
Wannnan yabiyo bayan kalaman sa da yayi na cewa ba Buhari shi ya kashe Nigeria
Har yanzu ana. Kara samun manya manyan jaruman kannywood da suke yiwa Rarara Kacha Kacha
http://Kalli Video Yadda Ali jita da Ado Gwanja suka yiwa Rarara kaca kaca
Muna fatan zakuci gaba da biniyar mu a kowane lokaci a tashar mu mai albarka ta HausaBlogng