Hausa kannywood
Kalli Video Yadda kato yake yiwa matan Kannywood kwalliya

Kalli Video Yadda kato yake yiwa matan Kannywood kwalliya
Wasu daga cikin manyan malaman kannywood mata suna fuskantar kalubale
https://hausablogng.com/adam-a-zango-ya-caccaki-raba-gardama-na-shirin-labarina/
Wannan kalubalen ya biyo bayan yadda suke tsayawa wani jirgegen kato yake yimusu kwalliya
Wanda hakan ya saba da al,ada da kuma tsari na addinin musulunci da Hauswa baki daya
Sai da dama ansha hango yadda ake yiwa matan Hausawa ko ince kannywood kwalliya
http://Kalli Video Yadda kato yake yiwa matan Kannywood kwalliya
Hakan kuma yana bautawa mutane rai matuka akan yadda lamarin yake faruwa