Hausa kannywood
Kallo video lefen Auren Maryam Yahaya da aka Kawo a dazu dazu

Kallo video lefen Auren Maryam Yahaya da aka Kawo a dazu dazu
Mutane sun dade suna zargin cewa akwai soyayya mai karfi tsakanin Maryam Yahaya da abokin aikin ta
https://hausablogng.com/video-yadda-rahama-sadau-ta-dora-wani-akan-n0n0n-ta-yabar-baya-da-kura/
Shamsu dan iya ya kasance daya daga cikin manyan jaruman kannywood maza
Haka zalika yana cikin masu tasowa da ake ganin zasu maye gurbin Ali Nuhu da adam a zango
Ana tsaka da haka wasu suka bayyana cewa an kai kudin auren Maryam Yahaya
Ammmafa wannan labarin bashida tushe kuma bashida inganci ko kadan
http://Kallo video lefen Auren Maryam Yahaya da aka Kawo a dazu dazu
Inshallah zamuzo muku da gaskiyar wannan labarin nan gaba kadan