Hausa kannywood
Malam Aminu Daurawa ya magantu akan auren zaurawa a Kano

Malam Aminu Daurawa ya magantu akan auren zaurawa a Kano bayanda yan adawa suke kalubalantar auren
A yanzu yanzu muke samun wani sabon labari akan auren zaurawa da akayi a jahar kano
https://hausablogng.com/video-fatima-ali-nuhu-tare-da-wani-saurayi-yabar-baya-da-kura/
Malam aminu Ibrahim daurawa ya magantu akan abunda mutane yan adawa suke fada akan auren zaurawa da aka gudanar a Kano
Inda wasu suke kalubalantar cewa b,a bada sadaki ba kuma auren bai dauru ba a tasu fadar
Wannan ba karamin abin ban haushi bane ace yan uwanku musulmai suna nuna baƙin ciki akan raya sunnar Manzon Allah
http://Malam Aminu Daurawa ya magantu akan auren zaurawa a Kano
Muna fatan zakuci gaba da biniyar mu a kowane lokaci a tashar mu mai albarka ta HausaBlogng