Hausa kannywood
Mawakan kannywood sun kawai Buhari Ziyarar nuna goyon baya

Mawakan kannywood sun kawai Buhari Ziyarar nuna goyon baya
https://hausablogng.com/hukumar-hizbah-ta-gayyaci-murja-da-sauran-yan-tiktok-a-kano/
Wannan ziyarar ta mawakan kannywood ta biyo bayan kalaman da Dauda kahutu Rarara yayi akan Buhari
Ali jita shine ya jagoranci wannan ziyarar da aka kaiwa tsohon shugaban kasar Nigeriya Muhammad Buhari
Ado isa gwanja da kuma aura mg boy na daga cikin mawakan kannywood da suka kai wannan ziyarar
Wannan ba karamin abin ban mamaki bane ganin yadda suka juyawa Rarara baya a lokaci guda
http://Mawakan kannywood sun kawai Buhari Ziyarar nuna goyon baya