Hausa kannywood
Mome gombe tayi Alkawarin bazata Kara Shigar banza ba

Mome gombe tayi Alkawarin bazata Kara Shigar banza ba bayan da ake ta cece kuce akan hakan
Fitacciyar jarumar Kannywood waccan akafi sani da Mome gombe ta fito tayi magana akan wani abu
https://hausablogng.com/fada-ya-barke-tsakanin-adam-a-zango-da-raba-gardama-labarina/
Wannan ba komai bane face saka kaya da take yi da suke nuna jikin ta ba tare da jin kunya ba
A wannan lokaci mome gombe ta bayyanawa duniya da masoyan ta cewa bazata kara yin hakan ba
Muna fatan Mome gombe zata cika alkawari data saukarwa masoyan ta na fadin duniya baki daya
http://Mome gombe tayi Alkawarin bazata Kara Shigar banza ba
Muna fatan zakuci gaba da biniyar mu a kowane lokaci a tashar mu mai albarka ta HausaBlogng