Hausa kannywood
Murja tayi karin bayani akan dalilin zuwan su hukumar Hizbah

Murja tayi karin bayani akan dalilin zuwan su hukumar Hizbah
Daya daga cikin manyan jaruman TikTok mata murja Ibrahim kunya tayi karin haske
Murja ta kasance daya daga cikin watan da suke goyon bayan Abba Kabir Yusuf
Wannan karin haske tayi shine akan zuwan da sukayi hukumar Hizbah dake jahar Kano
Inda aka hango fuskokin wasu daga cikin manya manyan jaruman TikTok na arewacin kasar Nigeriya
Inda aka bayyana cewa wannan ziyara anyi ta ne a karkashin jagorancin murja Ibrahim kunya
Muna fatan zakuci gaba da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar mu ta http://hausablogng.com
http://Murja tayi karin bayani akan dalilin zuwan su hukumar Hizbah