Hausa kannywood
Rakiya Musa Tana Cikin matsala Bayan Hamisu breaker yaki auren ta

Rakiya Musa Tana Cikin matsala Bayan Hamisu breaker yaki auren ta
https://hausablogng.com/kalli-video-abinda-ya-faru-bayan-mutuwar-hanifah-da-shekara-1/
Rakiya Musa ta kasance daya daga cikin manyan jaruman kannywood mata yan asalin ƙasar Niger
Haka zalika rakiya Musa ta shahara a bangaren iya rawa da kuma fitowa akan waka
Amma kuma babban abin ban mamaki shine yadda rakiya Musa ta kamu da son hamisu breaker
Duk da cewa Hamisu breaker ya nuna mata halin ko in kula akan soyayyar
http://Rakiya Musa Tana Cikin matsala Bayan Hamisu breaker yaki auren ta
Amma ita rakiya Musa taba hakura da nunawa Hamisu breaker irin sonda take masa ba