Hausa kannywood
Teema makamashi tayiwa Rarara Kacha, Kacha

Teema makamashi tayiwa Rarara Kacha, Kacha bayan ya bayyana bude sabon challenge da za,ayi
Daya daga cikin manyan jaruman kannywood mata waccan akafi sani da teema makamashi tayiwa Rarara Kacha Kacha
Wannan ya biyo bayan da fitaccen mawakin Nijeriya Dauda kahutu Rarara ya bayyana fato da wani sabon challenge
https://hausablogng.com/jerin-jaruman-kannywood-50-da-suka-mutu/
Wannan challenge ya bata wa matasan arewacin Nigeriya rai ganin yadda mawakin ya nuna bai damu da rayukan talakawa ba
Muna fatan Allah ya kara tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a fadin Nigeria dama duniya baki daya
http://Teema makamashi tayiwa Rarara Kacha, Kacha