Hausa kannywood

Video Fatima Ali Nuhu Acikin Daki Yabar baya da kura

Video Fatima Ali Nuhu Acikin Daki Yabar baya da kura a tsakanin matasa da sauran mutane ma zauna arewacin kasar Nigeriya

Wasu da dama daga cikin yan social media sunyi magana akan wani sabon video da Fatima ta saki shi

Video Fatima Ali Nuhu Acikin Daki Yabar baya da kura

Wannan ba karamin abin ban mamaki bane ga in yacca yar gidan Sarkin kannywood ta saki wannan sabon video

Duba da yacca Sarkin kannywood Ali Nuhu yasa fadawa duniya cewa yarsa tanada tarbiya da kunya

Haka zalika Fatima Ali Nuhu ta zarge damtse tana tukar rawa tamkar wata jarumar Kannywood

Muna fatan zamuji dadi sosai da biyar mu a tashar mu ta hausablogng.com

http://Video Fatima Ali Nuhu Acikin Daki Yabar baya da kura

https://hausablogng.com/list-of-15-universities-that-offer-scholarship-in-the-united-kingdom/

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button