Hausa kannywood
Video Fatima Ali Nuhu tare da wani Saurayi Yabar Baya Da Kura

Video Fatima Ali Nuhu tare da wani Saurayi Yabar Baya Da Kura bayan ganin ta dauki photo tare da wani saurayi
https://hausablogng.com/video-jaruman-kannywood-20-da-sukafi-talauci/
Fatima Ali Nuhu ta kasance yar fitaccen jarumin kannywood kuma sarki a kannywood baki dayan ta
Haka zalika a wani biki na alfarma da aka hada a lokacin da ta kammala karatun secondary school ya bawa Kowa mamakin gaske
Wannan abu ya nuna tsantsan soyayya da kuma irin kaunar da Ali Nuhu yake yiwa yar tasa da Allah ya bashi
Fatima Ali Nuhu dai a halin yanzu tana karatu a daya daga cikin manyan jami’a ta jahar Kano
http://Video Fatima Ali Nuhu tare da wani Saurayi Yabar Baya Da Kura
Kuma muna fatan Allah ya nuna mata ta kammala karatun ta lafiya kuma ta samu miji tayi aure