Hausa kannywood
Video Yadda aka Bayyana presdo Ya Kawo Lefen Fatima Ali Nuhu

Video Yadda aka Bayyana presdo Ya Kawo Lefen Fatima Ali Nuhu a wani sabon labari da muka samu da dumi dimbin sa
Yanzu yanzu mukayi arba da wani sabon video mai ban mamaki da muka hadu dashi a YouTube a wannan yammacin asabar
https://hausablogng.com/video-fatima-ali-nuhu-acikin-daki-yabar-baya-da-kura/
Wata tasha ta bayyana cewa fitaccen jarumi kannywood presdo a shirin labarina yakawo lafen auren sa
Wannan labarin izuwa yanzu bamu tabbatar da gaskiyar sa ba amma kuma yanzu zamu saka muku Video dan ganewa idanun ku abinda yake faruwa
Video Yadda aka Bayyana presdo Ya Kawo Lefen Fatima Ali Nuhu waccan har yanzu bata kammala karatun jami’a ba
http://Video Yadda aka Bayyana presdo Ya Kawo Lefen Fatima Ali Nuhu
Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon labarin da muka zo muku da akan Video Yadda aka Bayyana presdo Ya Kawo Lefen Fatima Ali Nuhu