Hausa kannywood
Video yadda aka yankewa wata karamar yarinya hannu a jahar Kano

Video yadda aka yankewa wata karamar yarinya hannu a jahar Kano
Assalamualaikum warahamatulmahi wavarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu
A yau mun kara zuwan muku da video wata karamar yarinya yar jahar Kano da aka yankewa hannu
Wannan karamar yarinya ciwon hannu ya jawo aka yanka hannun ta
Mutane da dama sun tausaya wannan karamar yarinya yar jahar Kano
http://Video yadda aka yankewa wata karamar yarinya hannu a jahar Kano
Muna matukar godiya da bibiyar mu q kowane lokaci