Nigeria news
Video yadda hukumar Hizbah take barazanar kama murja Ibrahim kunya

Video yadda hukumar Hizbah take barazanar kama murja Ibrahim kunya
Assalamualaikum warahamatulmahi wavarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon video
https://hausablogng.com/murja-tayi-karin-bayani-akan-dalilin-zuwan-su-hukumar-hizbah/
A wannan rana munzo muki da wani sabon video da kuma labari akan murja Ibrahim kunya
Anyi kira da hukumar Hizbah dake jahar Kano data gaggauta kama jarumar TikTok murja
Wannan ya biyo bayan da jarumar take yin duk abin da taga dama a manhajar TikTok
http://Video yadda hukumar Hizbah take barazanar kama murja Ibrahim kunya
Muna fatan cewa Allah ya daidaita tsakanin su baki daya Hizbah da murja Ibrahim kunya