Hausa kannywood
Video yadda zee prity take rawa tare da mijinta yabar baya da kura

Video yadda zee prity take rawa tare da mijinta yabar baya da kura
Assalamualaikum warahamatulmahi wavarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu
https://hausablogng.com/kalli-video-jarumar-kannywood-da-aka-bawa-lemon-kwalba-aka-kwanta-da-ita/
An bayyana wani sabon video fitacciyar jarumar Kannywood da Allah ya azurtata da yin aure
Wannan jarumar dai tayi aure ta huta da yawon da take yi a fadin Nigeria baki daya
Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video na zee prity tare da mijinta data aura
http://Video yadda zee prity take rawa tare da mijinta yabar baya da kura
Muna fatan Allah ya basu zaman lafiya da kuma yaya na gari baki daya